VOA60 DUNIYA: YEMEN Dakarun Gwamnati da ‘Yan Tawayen Houthi Sunyi Arrangama a Dutsen Nehm

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun gwamnati da ‘yan tawayen Houthi sun yi arrangama a dutsen Nehm a cigaba da rikicin kasar da ya kashe mutane 41 a sassa dabam-dabam a karshen makon da ya wuce.