Rana Ta Uku a Babban Taron Jam'iyyar Republican a Garin Cleveland da ke Jihar Ohio.

Your browser doesn’t support HTML5

Hirar Sahabo Imam Aliyu da Melanie Dickson, wata 'yar birnin Cleveland da ta halarci babban Taron Jam'iyyar Republican.