VOA60 AFIRKA: LIBYA Yan Bindiga Sun Kai Hari A Wata Tashar Talabijin Mai Goyon Bayan Gwamnati, Afrilu 04, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Yan bindiga sun kai hari a wata tashar talabijin mai goyon bayan gwamnatin jeki-nayi-ki ta Libya a birnin Tripoli.