VOA60 DUNIYA: NORTH KOREA Koriya ta Arewa Wakilin China Kan Batun Nukiliyan ya Isa Pyongyang, Fabrairu 02, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Koriya ta Arewa: wakilin China kan batun nukiliyan ya isa Pyongyang domin tattaunawa yayin da Amurka da Korea ta Kudu ke kiran a yi amfani da tsauraran takunkumi.