VOA60 AFIKA: BURUNDI Shugabannin Kasashen Afirka Sun Yi Wata Ganawa a Burundi, Fabrairu 26, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Shugabannin Kasashen Afirka sun yi wata ganawa a wani yunkurin neman farfado da tattaunawar warware kazamin rikicin siyasar kasar Burundi.