NIGER: Tun bayan Kauracewa Harakokin Zabe da 'Yan Adawar Nijar Suka yi Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Mayar da Martani, Maris 10, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

A karon farko tun bayan kauracewa harakokin zabe da 'yan adawar Nijar suka yi Hukumar zabe mai zaman kanta ta Janhuriyyar Nijar ta mayar da martani,a cewar mataimakiyar shugaban hukumar ta biyu Maryama Katambe.