VOA60 AFIRKA: KENYA Ma'aikatan Agaji Sun Ceto Wata Mata.

Your browser doesn’t support HTML5

Masu Ayyukan ceto a Nairobi, kasar Kenya sun sake gano wata mace da rai daga cikin baraguzan ginin da ya fadi kusan mako guda da ya gabata, wanda ya hallaka mutane akalla 26.