Nasarorin Da Kungiyar Wasan Karate Ta Samu A Birnin N'Konni

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar wasan kare kai ta Karate ta Birni N'Konni, ta yi bikin gwajin nasarorin da ta samu a gasar karate ta kasa da ta wakana a garin Maradi, inda kungiyar ta zo ta 3 bayan Yamai da Maradi.
Kungiyar wasan kare kai ta Karate ta Birni N'Konni, ta yi bikin gwajin nasarorin da ta samu a gasar karate ta kasa da ta wakana a garin Maradi, inda kungiyar ta zo ta 3 bayan Yamai da Maradi. Ga Harouna Mamane Bako da rahoton.