Nasarar Kama Wasu Masu Safarar Bindigogi Ga ‘Yan fashi Da Makami A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Jihar Borno dake Najeriya ta shafe fiye da shekara goma ta na fama da matsalar tsaro. Hukumomin tsaro a jihar dai su na ci gaba da samun nasara a yaki da suke yi da masu aikata lafuka.
Jihar Borno dake Najeriya ta shafe fiye da shekara goma ta na fama da matsalar tsaro. Hukumomin tsaro a jihar dai su na ci gaba da samun nasara a yaki da suke yi da masu aikata lafuka. A wannan shekarar dake karewa, Hussaina Mohammed ta aiko mana da rahoto a game da nasarar kama wasu masu safarar bindigogi ga ‘yan fashi da makami. Ga rahoton nata daga Maiduguri.