NAKASA: Kungiyoyi Na Neman A Kaddamar Da Kati Domin Masu Bukata Ta Musamman, Kashi 3 - Yuni 12, 2024

Souley Mummuni Barma

Cigaba da batun yadda hukumomi a jamhuriyar Nijar da hadin gwiwar gamayyar kungiyoyin nakasassun kasar suka dukufa da neman hanyoyin da zasu taimaka a kaddamar da wata kati domin masu bukata ta musamman.

Saurari shirin Souley Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA