NAKASA BA KASAWA BA: ‘Yancin Yara Nakasassu Domin Samun Ilimi Da Abubuwan Da Ya Kamata A Tanada - Fabrairu 20, 2024

Souley Mummuni Barma

A jihar Kaduna kungiyoyin kare hakkin mutanen da Allah ya jarabce su da tawaya na ci gaba da ayyukan fadakarwa domin ganar da al’umma mahimman abubuwan da dokar kare hakkin masu bukata ta musamman ta yi tanadi a Najeriya.

‘Yancin yara nakasassu domin samun ilimi da abubuwan da ya kamata a tanada don ganin sun kasance cikin kyakkyawan yanayi a wuraren karatu na daga cikin abubuwan da shirin na wannan mako zai maida hankali kansu.

Saurari shirin Souley Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA