An Kaddamar Wa Rundunar Sojin Saman Najeriya jirage masu saukar ungulu samfurin MI35

Daya daga cikin  Sabbin Jirgin Yaki samfurin mi35

Wasu mayakan Jirgin Yakin mi35

Daya daga cikin  Sabbin Jirgin Yaki samfurin mi35

Ministan tsaron Najeriya da ya wakilci shugaba Muhammadu Buhari wajen bikin

 

Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali yayin da yake jawabi a wajen rufe bikin cika shekaru 54 na rundunar sojojin saman Najeriya

Tutocin Rundunoni Takwas na Rundunar sojin saman Najeriya kenan suke faretin kaddamar da Sabbin jiragen Yaki samfurin mi35 da aka kaddamar

Daya daga cikin Sabbin jiragen Yaki samfurin mi35 da aka sayo daga Kasar Rasha Wanda kuma ke bude wuta TA gaba, TA bayan Dakuma TA ko wane gefe, daya daga cikin Irin jiragen Yaki da ake ji dashi a duniya wajen Yakin sunkuru da rundunar sojojin saman Najeriya TA kaddamar

A cigaba da daukar matakan tabbatar da tsaro a Najeriya, Rundunar Sojin Saman Najeriya ta kaddamar da sabbin jiragen yaki masu saukar ungulu.