Najeriya Ta Ce Kusan Mutum 1,800 Cutar Kwalara Ta Kashe A Bana

Your browser doesn’t support HTML5

Jami'an kiwon lafiya a Najeriya sun ce kusan mutum 1,800 ne suka mutu sakamakon cutar kwalara a kasar a bana, kuma adadin wadanda suka kamu da cutar ya karu zuwa jihohi 23 cikin 36. Cutar dai ta na yaduwa ne saboda amfani da ruwa marar tsafta, kuma a don haka ne ma'aikatar muhalli ta yi kira ga...
Jami'an kiwon lafiya a Najeriya sun ce kusan mutum 1,800 ne suka mutu sakamakon cutar kwalara a kasar a bana, kuma adadin wadanda suka kamu da cutar ya karu zuwa jihohi 23 cikin 36. Cutar dai ta na yaduwa ne saboda amfani da ruwa marar tsafta, kuma a don haka ne ma'aikatar muhalli ta yi kira ga al’umma da su tsaftace muhallansu. Fassara rahoton Timothy Obiezu daga Abuja.