VOA60 DUNIYA: Mutum Sama Da Dubu Sun Kalubalanci Coci Kan Yin Lalata Da Su

Your browser doesn’t support HTML5

Daga karshe Cocin Anglica ta Australia ta nemi gafara inda ta ce abin kunya ne da kuma takaici da bayan rahoton da ya nuna cewa akalla mutane fiya da 1100 ne suka kalubalanci cocin akan yin lalata da su cikin shekaru 35 da suka gabata.