Mutum Biyar Sun Mutu Bayan Barkewar Cutar Marburg A Tanzania

Your browser doesn’t support HTML5

Kasashe a nahiyar Afirka suna ci gaba da kasancewa a fadake dangane da barkewar cutar Marburg. Tanzaniya ta ba da rahoton barkewar mummunar cutar na farko bayan an sami mutane 8 da alamun cutar 5 daga ciki sun mutu kuma yanzu haka ana sa ido kan wasu mutane 161 da ake hasashen sun yi mu’amala da su.