Mutane Na Yin Kaura Daga Garuruwansu a Nijar Saboda Hare-Hare

Your browser doesn’t support HTML5

Daruruwan mazauna wasu garuruwan Tillaberi a Jamhuriyar Nijar sun yi kaura daga gidajensu zuwa birnin na Tillaberi sakamakon yawaitar hare-haren 'yan bindiga.

Karin bayani akan: Tillaberi, 'yan bindiga, da Jamhuriyar Nijar.