Muryoyin Ramadan: Sokoto

  • Aliyu Mustapha

Muryoyin Ramadan

Wajibcin watan Ramadan akan al’ummar Musulmi. <a href="http://www1.voanews.com/hausa/news/special-reports/world-regional-news/"> http://media.voanews.com/images/ramadan-promo-480-50.jpg

Shiekh Muhammadu Bakiru Gulma, Na’ibin Limamin Masallacin Jumu’a na Arkila a birnin Sokoto, Nigeria, yana bayani akan wajibcin azumin watan Ramadan akan al’ummar Musulmi.