Yayin da wakoki na mawakan Afirka ke ci gaba da daukar hankali a duniya, da dama daga cikin masu fasahar waka a Najeriya na kallon wannan a matsayin wata dama ta yin suna da samun daukaka. Muryar Amurka ta zanta da DJ Cinch, wani mawaki mai tasowa a arewacin Najeriya wanda ke gauraya wakokin Afrobeats da Amapiano da gambara cikin Hausa.
Muryar Amurka Ta Zanta Da Wani Mawaki DJ Cinch Mai Tashe A Arewacin Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
Yayin da wakoki na mawakan Afirka ke ci gaba da daukar hankali a duniya, da dama daga cikin masu fasahar waka a Najeriya na kallon wannan a matsayin wata dama ta yin suna da samun daukaka. Muryar Amurka ta zanta da DJ Cinch.