Muryar Amurka Ta Na Kan Gaba Wajen Fito Da Al’adu Na Mutanen Najeriya – Ministan Yada Labarai

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan yada labarai na Najeriya, Mohammed Idris ya yi tsokaci a game da tasirin sashin Hausa na Muryar Amurka.