Muryar Amurka, Murya Ce Da Mutane Da Dama A Afirka Ke Amfani Da Shi - Ministan Zongo a Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan Zongo a Ghana, Ben Abdallah Banda ya tsokaci a game da cikar Muryar Amurka shekara 45 da kafuwa.