Mun Rage Farashin Dala -Kasuwar Canji Kudin Abuja.mp3

Your browser doesn’t support HTML5

Kasuwar canjin kudi ta Abuja da a ka fi sani da ZONE 4 ta yanke matsayar rage farashin dala daga sama da Naira 700 a makwan jiya zuwa Naira 630.