Muhaimmancin Ranar Good Friday Ga Addinin Kirista

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da Kiristoci a fadin duniya baki daya ke fara shirnin gudanar da bukukuwan Istan wannan shekar, fastoci na bayyana muhimmancin Good Friday kamar yadda Bishara mai tsarki ta nuna.