Ministocin Harkokin Waje Na Kasashen Dake Makwabtaka Da Kasar Libya Sun Gudanar Da Wani Taro a Janhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Ministocin Harkokin Waje na Kasashen dake makwabtaka da kasar Libya sun gudanar da wani taro a Janhuriyar Nijar domin samarwada kasar ta Libya mafita game da rikicin da take fama da shi.Ministan Harkokin wajen Nijar Ibrahim Yakouba, yayi ma wakilin VOA Yusuf Abdullahi karin bayani.