BIDIYO: Mazauna Alexandria A Jihar Virginia Sun Mike Don Yakar Kyamar Wasu

Your browser doesn’t support HTML5

A bayan da aka yi ta manna hotunan nuna kin jinin Musulmi da bakar fata, mazauna unguwar Del Ray dake Alexandria a Jihar Virginia, sun tashi haikan domin yakar wannan abu da ya kunno kai.