Matsayin Afirka A Fagen Fasahar Aikin Gona

Your browser doesn’t support HTML5

Alex Tsado, daya daga cikin shugabannin kungiyar Alliance4Al, ya bayyanawa Muryar Amurka matsayin Afirka a fagen fasahar aikin gona yayin wani taro a birnin Washington DC, wanda ya hada hancin shugabanni daga bangarori daban-daban na duniya kan gudummuwar nahiyar ta Afirka a fagen kawancen aiki