Mati Diop Ta Zama Darakta Bakar Fata Ta Farko Da Ta Lashe Lambar Yabon ‘Golden Bear’
Your browser doesn’t support HTML5
Fim din mai ba da labari, ya yi duba ne kan ayukan fasaha 26 da sojojin gwamnatin mulkin mallaka na Faransa suka sace daga daular masarautar ta Afirka ta yamma a shekarar 1892, da kuma tasirin dawo da su zuwa Benin daga Paris.