Matasan Afirka Suna Fatan Magance Kalubalen Yanayi Ta Hanyar Shirin YALI

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu matasa 50 masu kirkira kuma shugabanni daga kasashen Afirka 19 sun hallarci wani shiri na tsawon makonni 3 inda zasu samu horo kan shugabanci da kuma fannin bunkasa kwarewar su a babban birnin kasar Ghana, Accra ta hanyar shirin Young African Leaders Initiative ko kuma YALI a takaice.