Matasa Ku Yi Amfani Da Karfin Dangwala Kuri'u Ba Makami Ba

Your browser doesn’t support HTML5

Ana kokarin wayarwa matasa kai da su guji bangar siyasa, su yi amfani da karfin kuri'unsu domin kawo sauyin da suke nema.