MATASA A DUNIYAR GIZO: Tattaunawa Kan Kudin E-Naira Da Najeriya Ta Kaddamar, Oktoba 30, 2021

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Farkon makon nan ne hukumomin Najeriya suka kaddamar da kudin yanar gizo da aka fi sani da e-Naira a turance, wanda ya zamanto na farko a nahiyar Afirka. Shirin Matasa a Duniyar Gizo ya tattauna da masanin tattalin arzikin kasa Yusha'u Aliyu don jin alfanun wannan sabon tsarin sarrafa kudade.

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Tattaunawa Kan Kudin E-Naira Da Najeriya Ta Kaddamar - 7'34"