Matakan Tabbatar Da Wanzuwar Zaman Lafiya Da Gwamnatin Jihar Borno Ke Dauka

Your browser doesn’t support HTML5

A wani mataki na tabbatar da dorewar zaman lafiya a jihar Borno mai fama da rikicin Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya, gwamnati ta raba ababen hawa ga jami’an tsaro da ‘yan sa-kai a jihar.