Matakan Da Ake Dauka Wajen Kawar Da Cututtuka Masu Haddasa Yawan Mace-Macen Kananan Yara

Your browser doesn’t support HTML5

Babban sakataren kiwon lafiya na jihar Yobe, Hamidu Abdullahi ya bayyana irin ayyukan da ake yi domin rage yawan mace-macen yara sakamakon cututtuka.