Matakan Da Ake Dauka Don Dawowa Da Zaman Lafiya Jihar Zamfara - Dauda Lawal
Your browser doesn’t support HTML5
La'akari da yanayin da jihar Zamfara ta tsinci kanta a ciki sakamakon matsalolin rashin tsaro wadanda suka haddasa koma baya ga ci gaban jihar tare da raba mutane da muhallansu, sashen Hausa na Muryar Amurka ya tattauna da Gwamnan jihar, Dauda Lawal,don jin ta bakinsa game da halin da ake ciki.