Mataimakiyar Shugaban Kasar Amurka Kamala Harris Ta Baiwa Ghana Tallafin Kawo Karshe tashe-Tashin Kula
Your browser doesn’t support HTML5
A Lokacin da mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta kai ziyara kasar Ghana, sun tattauna muhimman batutuwa da shugaban kasar, ta kuma ba da sanarwar wani tallafi domin kawo karshen tashe-tashen hankula da daidaituwa a yawancin kasashen Afirka da ke fama da tashin hankali.