VOA60 DUNIYA: Mataimakin Shugaban Amurka Mike Pence Ya Ce Za Su Maida Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus

Your browser doesn’t support HTML5

Mataimakin shugaban Amurka Mike Pence ya ce za su maida ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus a karshen badi, lamarin da ya haifar da bore daga Larabawa ‘yan majalisar Isra’ila.