VOA60 AFIRKA: SENEGAL Mata A Senegal Na Amfani Da Fasahar Zamani Da Dubarun Kasuwanci Domin Shiga Fagen Hadahadar Fasahar Wayar Salula

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu mata a Senegal suna amfani da fasahar zamani da dubarun kasuwanci domin shiga fagen hada-hadar fasahar wayar salula da maza suka mamaye.