Masuntan Kasashen Waje Na Haifar Da Matsaloli A Kanann Masu Kamun Kifi A Senegal

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Senegal, yawan kamun kifi da manyan kamfanoni kasashen waje ke yi ya haifar da matsaloli, musanman ga kananan masunta a kasar.
A kasar Senegal, yawan kamun kifi da manyan kamfanoni kasashen waje ke yi ya haifar da matsaloli, musanman ga kananan masunta a kasar. Ga fassarar rahoton Allison Lékogo Fernandes da Mbaye Ndir daga Dakar babban birnin Senegal.