VOA60 Afirka: Masu Zanga Zanga a Yankin PK5 Da Ke Bangui Sun Jera Gawarwaki a Gaban Ofishin Majalisar Dinkin Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Bayan da aka kwashe kwanaki ana mummunan tashin hankali tsakanin ‘yan tawaye da dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin PK5, masu zanga-zanga sun jera gawarwaki a gaban ofishin Majalisar da ke Bangui.