VOA60 Duniya: Masu Zanga Zanga Sun Taru a Birnin Paris

Your browser doesn’t support HTML5

France: Masu zanga zanga sun taru a birnin Paris bayan da wani Shugaban kungiya Laurent Berger ya zargi Shugaban Faransa Emmanuel Macron da yin watsi da kungiyar a sausauyen da ya ke yi a kasar.