Masu Sharhi A Nijar Sun Ce An Samu Gagarumar Nasara Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro A 2022

Your browser doesn’t support HTML5

A Nijar kuma, masu sharhi kan al’amura sun ce duk da cewa an samu matsalolin tsaro a kasar a shekarar 2022, an samu gagarumar nasara wajen yaki da matsalar.