VOA60 AFRIKA: GAMBIA Masu Kula Da Harkokin Zaben Shugaban Kasar Gambia Da Za’a Yi Ranar Alhamis Sun Kammala Shirin Su

Your browser doesn’t support HTML5

Masu kula da harkokin zaben shugaban kasar Gambia da za’a yi ranar alhamis sun kammala shirin su bayan kwashe sati biyu suna gudanar da shirye-shirye.