VOA60 Duniya: Masu Fafatukar Kare Hakkin Mata Dubu 2, Sun Yi Tafiya Zuwa Kan Iyakar Turkiyya Da Syria

Your browser doesn’t support HTML5

Masu fafatukar kare hakkin mata dubu 2, sun yi tafiya zuwa kan iyakar Turkiyya da Syria domin janyo hankulan jama’a kan wuyar da matan Syria ke fuskanta.