Masana Na Cigaba Da Tsokaci Game Da Tashin Farashin Kayaki Da Kuma Faduwar Darajar Naira

Your browser doesn’t support HTML5

Tsadar rayuwa da hauhawar kayakin masarufi, wani abu ne da ya addabi ƴan Najeriya, wanda kuma a tarihin kasar, ba'a taba fuskantar irin wannan kunci na rayuwa ba, wanda har yasa wasu gudanar da zanga-zanga.