VOA60 DUNIYA: Wasu Masana Daga Amurka Sun Lashe Lambar Yabo Ta Nobel A Fannin Kimiyyar Physics

Your browser doesn’t support HTML5

A Sweden puma masana daga Amurka Barry Barish, Kip Thorne, da suma Rainer Weiss sun lashe lumbar yabo ta Nobel a fanning kimiyyar Physics bayan radar da suka taka wajen gano jijiyar maganadinsun dake ratsa falaki.