Masana’antar Fina-finan Hausa Na Samun Koma Baya A Kasar Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da kasar Ghana ta ke ci gaba da daukar hankalin duniya ta fuskar fina-finai na duniya, masana'antar fina-finan Hausa a kasar na samun koma baya. Amma masu ruwa da tsaki sun yi karin haske kan yadda za a farfado da masana’antar.