BIDIYO: Manyan Hafsoshin Sojan Najeriya Sun Isa Maiduguri, Sun Lashi Takobi

Your browser doesn’t support HTML5

Dukkan manyan hafsoshin sojan Najeriya sun hallara a Maiduguri, Jihar Borno, inda suka lashi takobin daukar matakan ragargaza kungiyar Boko Haram