MANUNIYA: Waiwayar Zargin Cushe Cikin Kasafin Kudin Bana - Afrilu 12, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin 'Manuniya' na wannan makon ya sake waiwayar zargin cushe cikin kasafin kudin bana ne da kuma sirrin rigima kan bashin da tsohon gwamnan Kaduna ya ciwowa jihar kafin barin gwamnati.

Saurari shirin Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA