MANUNIYA: Sirrin Da Ke Kunshe Cikin Kasafin Kudin Najeriyan Da Ake Zargin An Yi Cushe - Maris 29, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan sirrin da ke kunshe cikin kasafin kudin Najeriyan da ake zargin an yi cushe da kuma maganar matsalar tsaro a Najeriya.

Saurari shirin Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA