MANUNIYA: Rikicin Majalisar Dattijai Kan Zargin Cushen Kudi Cikin Kasafi - Maris 15, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan rikicin Majalissar dattijai kan zargin cushen kudi cikin kasafin kudi, da kuma matsalar tsaro, da tsadar rayuwa.

Saurari shirin Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA