MANUNIYA: Matsalar Tsaro A Najeriya Da Kuma Kudurin Dokar Haraji - Disamba 27, 2024

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan matsalar tsaro a Najeriya da kuma kudurin dokar harajin da ake ta cece-kuce akanta.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Matsalar Tsaro A Najeriya Da Kuma Kudurin Dokar Harajin Da Ake Ta Cece-Kuce - Disamba 27, 2024