MANUNIYA: Kudirin Dokar Haraji Da Kuma Kasafin Kudin Najeriya Na Shekarar Badi - Disamba 20, 2024

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan kudirin dokar harajin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya turawa majalisa da kuma kasafin kudin Najeriya na shekarar badi.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Kudirin Dokar Harajin Da Kuma Kasafin Kudin Najeriya Na Shekarar Badi - Disamba 20, 2024